Mohamed Salah ne gwarzon dan kwallon Afirka na BBC
Dan wasan kwallon kafa na kasar Egypt, wanda ke taka wa kungiyar Liverpool na Ingila leda, Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na BBC na bana kamar yadda BBC ta sanar. Salah ya doke takwarorinsa na kasar Gabon Pierre-Emerick Aubameyang, wanda ke Dortmund, da Sadio Mane dan kasar Senegal, wanda […]

Salah ya doke takwarorinsa na kasar Gabon Pierre-Emerick Aubameyang, wanda ke Dortmund, da Sadio Mane dan kasar Senegal, wanda kuma suke kungiya daya, sai kuma dan Najeriya Victor Moses, wanda ke kungiyar Chelsea.