Motar tifa ta kashe mutum 4 a Funtuwa

Wani mutum da ya dauko dalibai yara uku akan babur a yau Talata ya yi hadari, inda dukkansu hudu suka rasu a lokacin da mai tuka babur din ya yi kokarin wuce motar daukan kasa kira tifa a garin Karamar Hukumar Funtuwa Jihar Katsina. Wadanda suka rasu sun hada da: Maryam, Saadatu da Aisha Muhammad […]

Motar tifa ta kashe mutum 4 a Funtuwa

Jami’an Hukumar Kiyaye Hatsarin Mota a bakin aiki

Wani mutum da ya dauko dalibai yara uku akan babur a yau Talata ya yi hadari, inda dukkansu hudu suka rasu a lokacin da mai tuka babur din ya yi kokarin wuce motar daukan kasa kira tifa a garin Karamar Hukumar Funtuwa Jihar Katsina.

Wadanda suka rasu sun hada da: Maryam, Saadatu da Aisha Muhammad kuma dukkansu daliban makarantar sakandaren Gwamnatin mata ta Funtuwa ne.