Mourinho ya fara zawarcin Ronaldo
Rahotanni sun ce koci mai jiran tsammani a kulob din Manchester United na Ingila, Jose Mourinho ya fara yunkurin sayo dan kwallon Real Madrid na Sifen kuma haifaffen Fotugal, Cristiano Ronaldo.