Mu rika tausaya wa mazanmu – Malama Amina

Wata malamar addinin Musulunci da ke zaune a Jos fadar Jihar Filato, Malama Amina Suleiman ta yi kira ga mata su rika tausaya wa mazansu, wajen gudanar da harkokin rayuwar yau da kullum.