Mudassir Barumi

Wani Bagobiri ne ya je Saudiyya wata rana sai ya yi laifi, jami’an tsaro suka kama shi. Suna cikin tafiya sai ya kufce daga hannunsu ya shiga wani wajen da Larabawa suke taro. Suka bi shi amma kafin su shiga zauren sai suka kashe wuta daga waje. Bayan jimawa kadan sai suka kunna. Ana kunnawa […]

Mudassir Barumi
Mudassir Barumi

Wani Bagobiri ne ya je Saudiyya wata rana sai ya yi laifi, jami’an tsaro suka kama shi. Suna cikin tafiya sai ya kufce daga hannunsu ya shiga wani wajen da Larabawa suke taro. Suka bi shi amma kafin su shiga zauren sai suka kashe wuta daga waje. Bayan jimawa kadan sai suka kunna. Ana kunnawa sai Bagobirin nan ya ce: “Nepaaa!” A nan take suka tasa keyarsa.
Daga Isah Ramin Hudu, Hadeja, 08060353382

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida