Muddin shugabannin ba sa adalci da wuya kasar nan ta zauna lafiya –Shehu Malami
Alhaji Shehu Malami Sarkin Sudan na Wurno, sananne ne a ciki da wajen kasar nan, tsohon Jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu fitaccen dan kasuwa ne da ya shugabancin kamfanoni da dama.