Mulkin Buhari ya yi kama da na Abacha- Obasanjo

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin Buhari ya yi kama da na Janar Sani Abacha saboda yadda shugaba Buhari ke son ya lashe zaben 2019 don dawo mulkin kasar karo na biyu. Obasanjo ya zargi hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC da cewa, ta shirya yin magudi a zaben 2019.

Mulkin Buhari ya yi kama da na Abacha- Obasanjo

Obasanjo da Buhari

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin Buhari ya yi kama da na Janar Sani Abacha saboda yadda shugaba Buhari ke son ya lashe zaben 2019 don dawo mulkin kasar karo na biyu.

Obasanjo ya zargi hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC da cewa, ta shirya yin magudi a zaben 2019.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta