Mun bullo da shirin nuna majigi don wayar da kan al’ummar Filato – Kwamishina Yiljap

Kwamishinan Watsa Labarai da Sadarwa na Jihar Filato, Mista Abraham Yiljap ya ce a bana ma’aikatarsa ta bullo da shiri na musamman na nuna majigi don wayar da kan jama’ar jihar