Mun ceto mutum dubu 20 daga hannun ’yan B/Haram – Janar Burutai
Hafsan Hafsoshin Sojojin kasa, Laftana Janar Tukur Yusuf Buratai ya ce akalla mutum dubu 20 ne sojoji suka ceto daga hannun ’yan Boko Haram.