Mun ga ta-kanmu a Maputo –Iorfa
Mataimakin Shugaban kulob din Lobi Stars da ke Jihar Binuwai, Mista Dominic Iorfa ya ce sun ga ta kansu a Maputo da ke kasar Mozambik a lokacin wasan zakarun Afrika inda aka ci su 7-1.