Kananan Labarai• Created August 24, 2012 10:08
Mun kama Kristoci a cikin masu I’itikafi a Masallacin Abuja – Na’ibin Liman
Wadanda suka gudanar da ibadar I’itikafi a masallacin kasa da ke Abuja sun samu kansu cikin fargaba da ta’ajibi a lokacin da suka gano wasu Kiristoci biyu a cikinsu da suka yi shigar burtu suka saje da su a matsayin masu I’itikafi