‘Mun samar wa matasa fiye da dubu 5 aiki’

Aminiya ta samu tattaunawa da wani matashi mai suna Sani Ali wanda ke sana’ar sarrafa roba a unguwar daki-Biyu da ke Abuja, inda yake nika robar sannan ya wanke, kafin daga bisani ya kai kamfani inda ake amfani da ita a kera sababbin robobi. A wannan tattaunawar, ya bayyana yadda matasa fiye da dubu biyar […]

‘Mun samar wa matasa fiye da dubu 5 aiki’
‘Mun samar wa matasa fiye da dubu 5 aiki’

Aminiya ta samu tattaunawa da wani matashi mai suna Sani Ali wanda ke sana’ar sarrafa roba a unguwar daki-Biyu da ke Abuja, inda yake nika robar sannan ya wanke, kafin daga bisani ya kai kamfani inda ake amfani da ita a kera sababbin robobi. A wannan tattaunawar, ya bayyana yadda matasa fiye da dubu biyar ke cin abinci ta hanyar wannan sana’ar da sauransu. Ga yadda hirar ta kasance: