Mun shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni 29 – Shugaban INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa  Mahmood Yakubu, ya ce, Hukumar zaben ta shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni a jihohi 29 ranar 9 ga watan Maris 2019. Shugaban ya sanar da hakan ne a yau Alhamis, bayan tattaunawar da ya yi da Kwamishinonin zaben jihohi yau a Abuja.  

Mun shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni 29 – Shugaban INEC

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa  Mahmood Yakubu, ya ce, Hukumar zaben ta shirya tsaf don gudanar da zaben Gwamnoni a jihohi 29 ranar 9 ga watan Maris 2019.

Shugaban ya sanar da hakan ne a yau Alhamis, bayan tattaunawar da ya yi da Kwamishinonin zaben jihohi yau a Abuja.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta