Mun Yi Rashin Tsayayyen Uba — Dan Marigayi Mala

A yau ne aka gudanar da jana’izar marigayi Malam Aminu Muhammad wanda aka fi sani da Kawu Mala a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa 24. Dangane da wannan babban rashi, mun tattauna da babban dan marigayin, Anas Aminu Muhammad, inda ya bayyana yadda mahaifin nasa ya yi fama da jinya kafin rasuwarsa:

Mun Yi Rashin Tsayayyen Uba — Dan Marigayi Mala
Mun Yi Rashin Tsayayyen Uba — Dan Marigayi Mala

A yau ne aka gudanar da jana’izar marigayi Malam Aminu Muhammad wanda aka fi sani da Kawu Mala a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa 24.

Dangane da wannan babban rashi, mun tattauna da babban dan marigayin, Anas Aminu Muhammad, inda ya bayyana yadda mahaifin nasa ya yi fama da jinya kafin rasuwarsa:

Salihu Lukman ya fice daga Jam’iyyar ADC

Kotu ta hana FRSC tare motoci a titunan Kano

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida

Atiku ya caccaki Tinubu kan rikicin BCDA