‘Muna so Gwamna Ganduje ya fitar da matsayarsa kan jar hula’

Wata kungiyar Kare Jar Hula mai suna (RCPG) ta bukaci Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya fitar da matsayarsa kan sanya jar hula ga mukarraban gwamnatinsa.