Munafukai ne ke kokarin rava APC a Sakkwato – Lamixo
Alhaji Avuvakar Lamixo Maifata Rumvukawa, na xaya xaga cikin jiga-jigan APC kuma xaya xaga cikin xattawanta a Jihar Sakkwato xa suka yi fafutikar ganin jam’iyar ta kafu ta samu nasara a xukkan zavukan 2015. Aminiya ta ji ta vakinsa kan shekaru viyu na Gwamnatin Tamvuwal xa kuma rikincin cikin gixa na jam’iyyar kamar kaha: Aminiya: […]
Alhaji Avuvakar Lamixo Maifata Rumvukawa, na xaya xaga cikin jiga-jigan APC kuma xaya xaga cikin xattawanta a Jihar Sakkwato xa suka yi fafutikar ganin jam’iyar ta kafu ta samu nasara a xukkan zavukan 2015. Aminiya ta ji ta vakinsa kan shekaru viyu na Gwamnatin Tamvuwal xa kuma rikincin cikin gixa na jam’iyyar kamar kaha:
Aminiya: A waxannan shekaru viyu na APC, ko ka gamsu xa nasarorin xa ake faxar an samu?
Lamixo: Shekara viyu xa mulkin APC a Najeriya xa Jihar Sakkwato an samu cigava, kasa vavu kamar zaman lafiya an samu cikakken zaman lafiya xa yaki xa rashawa xa sauransu. A matakin jiha ci gava a wurin aikin gona xa ruwan sha xa hanyoyin mota xa sauransu. Ya zama xole a waiwayi vaya xon sanin in xa muka xosa, xa in xa aka yi kuskure a gyara, nasara kuma avi hanyar xa zata xore, a in xa muka fito an samar xa zaman lafiya mai xorewa, xuk muna kallon avuvuwan xa gwamnatinmu tafi va xa karfi harkar ilmi xa Lafiya xa raya karkara xa samar wa mutane hanyoyin xogaro xa kai ta hanyar sana’o’i xa vunkasa harkar ma’axinai. Maganar gaskiya kamar yaxxa aka samar xa kwamiti kan ilmi xa aikin noma haka aka yi ga sauran vangarorin.
A gaskiya an samu ci gava tun xaga samun wayar xa kai na vukatar uwaye su kai yaransu makaranta kuma yaran su karu suna zuwa makaranta avin ya wuce hakan yaxxa ake yanzu, wannan ya samu ne vayan gwamna ya sanya hannu ga xokar xa ta tilastawa uwaye su kai yaransu makaranta, in kuma aka ki xaukarsu to su kaluvalanci gwamnati. vayan nan an samar xa karamar sikanxare 38 kari ga waxanxa muke xa su, an tsara kowace mazava akalla ta samu sakanxare, yanzu haka an samar xa 19 kari ga waxanxa muke xa su, xuk xa rage xalivai masu karatu a kasashen waje kamar Suxan, xuvai, Maleshiya, Ingila xa Amurka.
Haka kuma a harkokin inganta noma va a yi wasa va, xangote ya zo nan kamfanin fulawa ma haka xon su kara karfafa manomanmu a noman shinkafa xa alkama.
Aminiya: Akwai zargin cewa APC ta ravu gixa viyu a Jihar Sakkwato, ko me ya kawo wannan?
Lamixo: Munafukai ne ke kokarin rava jam’iyar a Sakkwato, waxanxa va su yarxa Allah ke yi wa kowa arziki va, sun zaci sanin gwamna ko kusanci xa shi ne ke va xa arziki ko mulki xuk matsalolin xa ake gani na munafukan ne, mun xaxe tare xa su tun a NRC va su gixan wannan zuwa wannan, va su xaina halinsu va muka zo APP haka suka rika yi suna vin hanyoyi sai xa suka rava jam’iyar, xa Gwamnatin Wamakko ta zo munafukan na ganin kamar gwamnatinsa va ta tsaya kan shari’ar xa ta xavaivayeta har sai xa ta kusa karewa suka ga Allah ke lalura, xuk xa va su so va, amma ta tsaya.
xomin aminci xa ximukuraxiyya xa ci gava ya samu a jihar nan ya kamata xattijan jam’iyya su tsawata ga munafukai kar su tarwatsa tafiyar gwamna Aminu Waziri Tamvuwal, su ke xa hakki su xuvi varakoki xa yanxa kowa ke siyasa xa wanxa vai tava guje tafiyar va, mun tara xattijai 50 na kowace rumfa a mazavarmu lokacin zaven 2015 suka yi alkawarin zaven APC mu suka sani in wani ya walakantamu yana iya rasa waxanxa suka xogara xamu a siyasa, ya kamata a jefar xa tsirgu a tafiya, xuk xa na san gwamna va ya xaukar jita-jita, hakan ya sanya ya kawo inxa yake, xuvi tarihin siyasarsa vaya cuta xa yauxara in har an var shi xa hankalinsa zamu samu ci gava, va wata jam’iyya xa za ta samu nasara a Sakkwato.
Aminiya: Ko ka gamsu xa yaxxa Tamvuwal ke hulxa xa ‘yan axawa musamman jigon jam’iyar PxP a Sakkwato wato, Attahiru vafarawa?
Lamixo: Ita siyasa kullum in ka ci zave xa mutum xuvu in safiya ta waye tafi neman wasu 1000. xon haka xa ‘yan axawa xa kowa jawo shi ake yi, na gamsu xa yaxxa yake nemansu, vafarawa ma ya yi haka ya janyo ‘yan axawa a jikinsa, Alu ma ya janyo ‘yan axawa, wannan va vakon avu va ne.