‘Munafunci ya haifar da matsalar fetur a Najeriya’

An alakanta matsalar karanci da kuma tsadar man fetur da ta-ki-ci-ta-ki-cinyewa a kasar nan a kan hadin baki  a tsakanin hukumar tacewa da kuma samar da man fetur ta kasa wato NNPC da kuma masu dako da sufurin man zuwa sassan Najeriya da kuma sashen da ke raba man fetur na DPR.