NAJERIYA A YAU: Munanan Cututtukan Da Fitsari A Waje Ke Haifarwa

Za ku iya kamuwa da munanan cututtuka idan kuna fitsari a waje

NAJERIYA A YAU: Munanan Cututtukan Da Fitsari A Waje Ke Haifarwa

Fitsari a waje na haifar da cututtuka

Mutane da dama na fakewa idan sun matsu wajen yin fitsari a gefen hanya, ko gefen wuraren shakatawa.

Ko kun san irin cututtukan da yin fitsari a fili ke janyowa?

Ku saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci da ke tafe da karin bayani game da munanan cututtukan da yin fitsari a waje ke janyowa.

Domin sauraron Shirin latsa nan