MUSHA DARIYA: Bahadeje da Banufe
Wani Banufe ne da wani Bahadeje na rokon Allah a Dakin Ka’aba. Sai Banufen ya ji Bahadejen da ke kusa da shi ya daga hannu yana cewa: “Ya Allah! Duk abin da Ka ba Banufen nan, ka ba ni ninkinsa biyu.” Rashin Tsaro: Matasan Arewa sun yi zanga-zangar neman a cire Mongonu Tabarbarewar Tsaro: Gombe […]
Wani Banufe ne da wani Bahadeje na rokon Allah a Dakin Ka’aba.
Sai Banufen ya ji Bahadejen da ke kusa da shi ya daga hannu yana cewa: “Ya Allah! Duk abin da Ka ba Banufen nan, ka ba ni ninkinsa biyu.”
- Rashin Tsaro: Matasan Arewa sun yi zanga-zangar neman a cire Mongonu
- Tabarbarewar Tsaro: Gombe Ta Kafa Rundunar ‘Operation Hattara’
Ko da Banufen nan ya ji haka, sai ya ce: “Ya Allah! Ka sa idona daya ya nakasa.”
Wato idan idon Banufe ya mutu, shi Bahadeje zai rasa nasa idanun biyu duka.
Daga Kabir Sakaina Layin ’Yangoro, Malumfashi