NAJERIYA A YAU: Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima

Hanyoyin kauce wa shiga rigima a dalilin rattaba hannu a takarda ko amincewa da ƙa’idojin amfani da manhaja

NAJERIYA A YAU: Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima

Mutane da dama na rattaba hannu a takardar yarjejeniya ko amincewa da manhaja ba tare da sun karanta sharuɗɗan da ke ciki sun fahimta ba. 

Shin kun san rigimar da rattaba hanu a takarda ba tare da karantawa ba zai iya jefa ku? 

Saurari shirin NAjeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da hanyoyin kauce wa shiga rigima sakamakon rattaba hannu a takarda ko kuma yarje wa manhaja. 

Domin saurari cikakken shirin latsa nan

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

HOTUNA: Ana shirye-shiryen jana’izar marigayi Lagbaja