Mutane da dama sun mutu sakamakon ginin kwalbati a Legas
Wani ginin kwalbati da ya ki ci, ya ki cinyewa a kan titin Afanla da ke yankin Agege a Jihar Legas ya yi sanadin mutuwar mutane da yawa a lokuta daban-daban.