Mutane da dama sun yi arziki ta sanadiyyar PDP – Zainabari
Sakataren Watsa Labarai na Jam’iyyar PDP reshen Jihar Bauchi, Alhaji Yayanuwa Zainabari ya ce Allah ne kawai Ya san adadin mutanen da suka mallaki gidaje da motoci da shaguna da gonaki a sanadiyyar mulkin Jam’iyyar PDP a shekara 16 da suka gabata.