Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ke Rashin Lafiyar Kwakwalwa
Matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da jirkicewar tunani larura ce da kwararrun likitoci ne kadai ke iya maganinta An dai kiyasta cewa ‘yan Najeriya miliyan 20 ne ke fama da wannan larura. A wannan karon, mun tattauna a kan me ke kawo matsalar, da kuma hanyoyin da za a bi domin kauce mata, da magance […]
Matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da jirkicewar tunani larura ce da kwararrun likitoci ne kadai ke iya maganinta
An dai kiyasta cewa ‘yan Najeriya miliyan 20 ne ke fama da wannan larura.
A wannan karon, mun tattauna a kan me ke kawo matsalar, da kuma hanyoyin da za a bi domin kauce mata, da magance ta.