Kananan Labarai• Created April 18, 2013 14:44
Mutane za su yi mamaki idan asirin masu goya wa ’yan Boko Haram baya ya tonu – Jama’atu
Babban Sakataren kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta kasa Dokta Khalid Abubakar Aliyu ya ce ’yan Najeriya za su yi matukar mamaki idan Allah Ya tona asirin masu goya wa ’yan Boko Haram baya