Mutanen gari sun kone wata mai garkuwa da jama’a
Wasu gungun jama’a sun kone wata mata wadda ake zargi da yin garkuwa da mutane a garejin unguwar Offa da ke karshen titin garin Ilorin da ke jihar Kwara.