Mutum 15 sun mutu a hadarin mota a Ekiti

Akalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota da ya faru a daren ranar Asabar a garin Iworoko Ekiti kusa da Ado Ekiti babban birnin jihar Ekiti. Majiyar Kamfanin dillancin labarai NAN ta ce, hadarin ya faru ne da misalin karfe 9 na daren Asabar  lokacin da wata babbar motar daukan kaya […]

Mutum 15 sun mutu a hadarin mota a Ekiti

Jami’an Hukumar Kiyaye Hatsarin Mota a bakin aiki

Akalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota da ya faru a daren ranar Asabar a garin Iworoko Ekiti kusa da Ado Ekiti babban birnin jihar Ekiti.

Majiyar Kamfanin dillancin labarai NAN ta ce, hadarin ya faru ne da misalin karfe 9 na daren Asabar  lokacin da wata babbar motar daukan kaya dauke da shinkafa ta kauce hanya ta yi cikin babbar kasuwar garin.

Wani ganau ya ce, motar afkawa shaguna uku da kuma wata motar fasinja kirar bas makare da fasinjoji a ciki.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta