Mutum 18 aka kashe a rikicin Wase – Gwamnatin Filato

Gwmnatin Jihar Filato ta ce mutum 18 aka kashe a harin da aka kai Wase da Zango da ke kusa da Wase a ranar Litinin da ta gabata.