Mutum 4 sun bace a hadarin jirgin ruwa a Delta- ‘Yan sanda

Hukumar ‘yan sandan jihar Delta ta ce ta ceto mutum 18 cikin fasinjoji 22 da suka yi hadarin jirgin ruwa a garin Koko headkwatar karamar hukumar  Warri ta Arewa a jihar Delta da safiyar yau Lahadi. Babban Jami’in hukumar zabe na jihar Delta, Dakta Cyril Omorogbe ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa wasu […]

Mutum 4 sun bace a hadarin jirgin ruwa a Delta- ‘Yan sanda

Wani hatsarin jirgin ruwa

Hukumar ‘yan sandan jihar Delta ta ce ta ceto mutum 18 cikin fasinjoji 22 da suka yi hadarin jirgin ruwa a garin Koko headkwatar karamar hukumar  Warri ta Arewa a jihar Delta da safiyar yau Lahadi.

Babban Jami’in hukumar zabe na jihar Delta, Dakta Cyril Omorogbe ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa wasu daga cikin fasinjojin da suka bace ma’aikan zaben INEC ne.