Mutum 8 da aka kashe a Zamfara duk Musulmi ne – Gwamna Yari
Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar ya ce mutum takwas da aka kone da sunan wani ya ci zarafin Annabi (SAW) a garin Talata Mafara da ke Jihar Zamfara duk Musulmi ne.