Mutum dubu 70 aka bar wa sudi a Dubai

kungiyar Ro’yati mai kula da iyalai, ta tattara sudin sauran abinci, wanda kungiyar ta raba wa mutum dubu 70, mabukata. Wannan kungiya ta saba tattara ragowar abinci daga manyan kantua da gidajen al’umma, sannan ta alkinta shi, don bai wa mabukta.Nau’ukan abincin Larabawa, wadanda suka hada da Kebab da Uzi da biryani (nama suyar larabawa […]

Mutum dubu 70 aka bar wa sudi a Dubai

Mutanen da suka yi layi wajen karbar abincin da aka alkintakungiyar Ro’yati mai kula da iyalai, ta tattara sudin sauran abinci, wanda kungiyar ta raba wa mutum dubu 70, mabukata. Wannan kungiya ta saba tattara ragowar abinci daga manyan kantua da gidajen al’umma, sannan ta alkinta shi, don bai wa mabukta.
Nau’ukan abincin Larabawa, wadanda suka hada da Kebab da Uzi da biryani (nama suyar larabawa da shinkafa); ga romon kunafas da biredin umm ali. Irin wannan ragowar abinci, shi ma’aikata da iyalai ke shirya dina, su baje su yi ta ci.
“a wannan shekarar muna sa ran yawan wadanda za su wannan abinci sai ya haura dubu 70,” a cewar Lina Kilani, Jami’ar Ayyuka ta Ro’yati family Society.