Mutuwa ta kara ziyartar ’yan fim a Legas

A makon jiya ne mutuwa ta kara kai ziyara ga tawagar ’yan fim na Kudancin Najeriya, inda ta dauki ran fitaccen dan fim, Tony Umole.Marigayin, kafin mutuwarsa, shi ke gudanar da wani gidan talabijin a Legas kuma ya yi fice ne a wasannin talabijin da lakanin ‘Daddy.’ Ya kuma fito cikin fim din ‘Abuja Connection’ […]

Mutuwa ta kara ziyartar ’yan fim a Legas

Marigayi Tony UmoleA makon jiya ne mutuwa ta kara kai ziyara ga tawagar ’yan fim na Kudancin Najeriya, inda ta dauki ran fitaccen dan fim, Tony Umole.
Marigayin, kafin mutuwarsa, shi ke gudanar da wani gidan talabijin a Legas kuma ya yi fice ne a wasannin talabijin da lakanin ‘Daddy.’ Ya kuma fito cikin fim din ‘Abuja Connection’ tare da fitattun ’yan fim kamar Eucharia Anumobi da marigayi Enebeli Elebuwa.