Na ga Wau
Wani yaro ne Bafulatani, aka kai shi gabas karatun allo. Bayan ya shekara bakwai a can, sai ya zo ganin gida. Aka dauko Alkur’ani aka ba shi domin ya karanta. Shi kuwa ya bude yana ta dubawa, ya dade bai ce komai ba. Can sai ya daga kai ya ce: “Alkur’ani jeji, sai yanzu na […]
Wani yaro ne Bafulatani, aka kai shi gabas karatun allo. Bayan ya shekara bakwai a can, sai ya zo ganin gida. Aka dauko Alkur’ani aka ba shi domin ya karanta. Shi kuwa ya bude yana ta dubawa, ya dade bai ce komai ba. Can sai ya daga kai ya ce: “Alkur’ani jeji, sai yanzu na ga Wau.”
Daga Yakubu Kogo kiru 07032132281