Na jingine yin sallar Juma’a da karfe 10 na safe —Sheikh Albani
A sakamakon tattaunawa da majalisar masarautar Zazzau ta yi da malamin nan da ke Zariya Sheikh Adam Auwal Albani, a halin yanzu ya jingine gudanar da sallar jumu’a da karfe goma na safe sai abin da hali ya yi.