Na kama mai yi mini sojan-gona —Ali kwara
Wadansu gungun ’yan fashi da suke amfani da sunan sanannen mai kama ’yan fashin nan Ali kwara sun shiga hannu, inda suka nuna cewa suna samum bindigogin da suke kashe mutane ne a wajen ’yan sanda da sojoji.