Na nuna

Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata, ya je ya hau bishiyar mangwaro tun safe har yamma bai sauko ba. Barci ya kwashe shi sai ya fado tim, ma’aikatan jinya suka zo suka daga shi. Suka ce masa: “Garin yaya ka fado?” Sai ya ce: “Ai nuna na yi!”Daga Loliya, 08162472249

Na nuna
Na nuna

Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata, ya je ya hau bishiyar mangwaro tun safe har yamma bai sauko ba. Barci ya kwashe shi sai ya fado tim, ma’aikatan jinya suka zo suka daga shi. Suka ce masa: “Garin yaya ka fado?” Sai ya ce: “Ai nuna na yi!”
Daga Loliya, 08162472249

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida