Na sa wa kaina lakabin Osama Bin Laden don na gagari kamu -dan fashi Shakiru Sanni

Wani dan fashi da a yanzu ya shiga hannun rundunar ’yan sandan Jihar Legas mai suna Shakiru Sanni, wanda ake yi wa lakabi da Osama Bin Laden ya ce ya sanya wa kansa lakabin sunan ne saboda yadda ya gagari jami’an tsaro su kama shi.

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida

Atiku ya caccaki Tinubu kan rikicin BCDA

An kama ’yan Togo biyu kan shirin garkuwa da mutum

’Yan bindiga sun sace ’yan gudun hijira a Sakkwato