Na samu alheri a sana’ar gwangwan – Aminu Tinka
Aminu Garba, wanda aka fi sani da Aminu Tinka shi ne shugaban masu aikin gwangwan (gyare-gyaren kwanuka da tukwane da bokitai da kuma yin sababbi), na karamar Hukumar Jama’a da ke Kudancin Kaduna. A cikin wannan tattaunawar da ya yi da wakilin Aminiya, ya bayyana cewa saboda inganci da kwarewarsu a aikin tinka, har daukarsu […]
Aminu Garba, wanda aka fi sani da Aminu Tinka shi ne shugaban masu aikin gwangwan (gyare-gyaren kwanuka da tukwane da bokitai da kuma yin sababbi), na karamar Hukumar Jama’a da ke Kudancin Kaduna. A cikin wannan tattaunawar da ya yi da wakilin Aminiya, ya bayyana cewa saboda inganci da kwarewarsu a aikin tinka, har daukarsu ake yi zuwa wasu garuruwa don yin kere-kere. Ga yadda hirar ta kasance: