Na yi mamakin yadda Gwamna Bindow ya mayar da Yola – Lai Mohammed
Ministan Watsa Labarai da Al’adu Alhaji Lai Mohammed ya ce ya yi farin ciki matuqa da kuma mamaki ganin yadda Gwamnan Jihar Adamawa Alhaji Muhammadu Bindow Jibrilla ya gyara jihar musamman Yola babban birnin jihar day a giggina sababbin hanyoyin da gyara su.