Na yi nadamar rikicin Libya – Obama
Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya ce rashin shiryawa abin da ya biyo bayan hambarar da Shugaban kasar Libya Mu’ammar Gaddafi, shi ne kuskure mafi muni da gwamnatinsa ta yi.