Na ziyarci qasashen duniya 56, ina jin harsuna 18 – Marubuci Sharif Maidouki

Malam Sharif Maidouki fitaccen marubuci ne da ya zagaya duniya sannan qwararre ne a fannonin rayuwa masu yawa. Marubuci ne da ke jin harsuna da dama kuma ya iya rubutu da su.