NACOMYO ta yi taro don hadin kai da zaman lafiya

kungiyar Matasan Musulmi ta kasa (NACOMYO) ta shirya taron wayar da kan jama’a game da bunkasa zaman lafiya tsakanin jama’ar arewacin Nijeriya don samun cikakkar kwanciyar hankali mai dorewa.