NAFDAC ta kwace magungunan Naira biliyan 3 a shekara
Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna a Najeriya (NAFDAC) ta ce, ta kwace magungunan da suka kai Naira biliyan 3 tare da lalata su wadanda ba sahihan magunguna ba ne a shekara daya da ta gaba ta. Darakta Janar ta Hukumar NAFDAC Farfesa Mojisola Adeyeye ce ta bayyana hakan yayin da take […]
Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna a Najeriya (NAFDAC) ta ce, ta kwace magungunan da suka kai Naira biliyan 3 tare da lalata su wadanda ba sahihan magunguna ba ne a shekara daya da ta gaba ta.
Darakta Janar ta Hukumar NAFDAC Farfesa Mojisola Adeyeye ce ta bayyana hakan yayin da take cika shekara daya da jagoroncin hukumar jiya a Abuja.