Naira dubu 34 suka rage a asusun ajiyar Gwamnatin Zimbabwe
Ministan kudi na kasar Zimbabwe ya bayana wa manema labarai cewa kudin da ya rage a asusun gwmnatin kasar bai wuce Dala 217, wato daidai da Naira 34, 062.