Najeria A Yau: Rikicin Majalisar Malaman Kano ya bar baya da kura
Yadda sauke Sheikh Ibrahim Khalil daga shugabancin majalisar ya yamutsa hazo.
Sheikh Ibrahim Khalil
Domin sauke shirin latsa nan.
Yunkurin sauke Malam Ibrahim khalil daga kujerarsa ta shugabancin Majalisar Malamai ta Jihar Kano ya janyo cece-kuce a jihar Kano da ma Arewacin Najeriya baki daya.
Jama’a da dama sun zargi gwamantin jihar da hannu wurin tsige malamin.
Najeriya A Yau: Taskun da ’yan gudun hijira ke ciki a Najeriya
Najeriya A Yau: Yadda shugabannin Najeriya ke boye kudaden haram