NAJERIAY A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suka Fara Yanke Ƙauna Da Samun Sauƙi?

Muhawara ta ɓarke a Najeriya bayan sanar ƙarin farashin man fetur a gidan gidajen mai na NNPC, cewa wa zai kare muradun ’yan kasa, ya hana a yi musu hawan ƙawara? ’Yan ƙasa da dama dai na ganin wannan kari a matsayin wani ƙarin takura wa rayuwarsu, wadda tuni dama take cikin wani yanayi na […]

NAJERIAY A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suka Fara Yanke Ƙauna Da Samun Sauƙi?

Muhawara ta ɓarke a Najeriya bayan sanar ƙarin farashin man fetur a gidan gidajen mai na NNPC, cewa wa zai kare muradun ’yan kasa, ya hana a yi musu hawan ƙawara?

’Yan ƙasa da dama dai na ganin wannan kari a matsayin wani ƙarin takura wa rayuwarsu, wadda tuni dama take cikin wani yanayi na tsaka-mai-wuya.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai tattauna ne a kan dalilan da ’yan Najeriya suka fara yanke ƙauna da samun gudunmawa daga ƙungiyoyin farar hula waɗanda a da sunke matsa wa gwamnati lamba ta yi abin da ya dace.

Domin sauke shirin latsa nan

Tinubu ya soke ayyukansa saboda rasuwar mutane a Abuja da Anambra

NNPC ya rage farashin fetur zuwa N899

Mutum 10 sun mutu a wajen rabon tallafin abinci a Abuja

Tirela murƙushe ’yan sanda 3 har lahira