NAJERIY A YAU: Dalilan Yawan Tashin Gobara A Kasuwanni

Kasuwanni a sassan Najeriya na yawan samun gobara a baya-bayan nan, inda ake asarar dukiya ta biliyoyin Naira.

NAJERIY A YAU: Dalilan Yawan Tashin Gobara A Kasuwanni

Gobarar Kasuwar singa

Domin saukewa latsa nan 

Kasuwanni a sassan Najeriya na yawan samun gobara a baya-bayan nan, inda ake asarar dukiya ta biliyoyin Naira.

NAJERIYA A YAU: Ko Yaya Mulkin Tinubu Zai Kasance?

NAJERIYA A YAU: Muna So A Yi Zaben Gwamnoni Lafiya – ’Yan Najeriya

Shin me ya kamata a yi domin magance wannan matsala?

Shirin Najeriya A Yau ya duba wannan al’amari; ku biyo mu.