NAJERIYA A YAU: Abin Da Hukuncin Zaben Gwamnan Kaduna Ke Nufi

ma’anar umarnin kotun zaben gwamnan Kaduna na zake zabe a rumfunan zabe 24

NAJERIYA A YAU: Abin Da Hukuncin Zaben Gwamnan Kaduna Ke Nufi

Gwamnan Kaduna Uba Sani

Kotun zaben gwamnan Jihar Kaduna na 2023 karkashin jagorancin Mai Shari’a Victor Oviawe ya ba da umarnin sake zabe a rumfunan zabe 24 a mazabu bakwai n wasu kananan hukumomi hudu da ke da mutum 16,300 masu masu rajistar zabe.

Shin kun san abin da wannan hukuncin ke nufi?

Saurari shirin NAjeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin hakikanin lamarin.

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida