NAJERIYA A YAU: Ƙuncin Da Ake Ciki A Kan Iyakar Najeriya Da Nijar

Tsadar kayan masarufi ta jefa al’umma cikin damuwa, harkokin yau da kullum sun tsaya cik a iyakokin Najeriya da Nijar

NAJERIYA A YAU: Ƙuncin Da Ake Ciki A Kan Iyakar Najeriya Da Nijar

Bodar Najeriya da Nijar

Rufe iyakar Najeriya da Nijar ya jefa mazauna yankuna a halin ni-’yasu saboda tsananin tsadar rayuwa da tsayawar harkokin yau da kullum cak.

Masu sana’o’i a iyakokin ƙasashen biyu sun bayyana yadda rufe bodar ya tagayyara su, da kuma yadda tsananin tsadar kayan masarufi ke tada musu hankali.

Shirin Najeriya A Yau ya leƙa yankunan da ke kan iyakokin Najeriya da Nijar domin ganin yadda rayuwa ta sauya.

Domin sauraren shirin, latsa nan

NAHCON ta tsawaita wa’adin biyan kuɗin Hajjin bana

Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba

An soma rigimar haraji tsakanin China da Amurka

Dalilin da farashin citta ya yi tashin gwauron zabo