NAJERIYA A YAU: A Ina Shinkafar Gwmanatin Tarayya Ta N40,000 Ta Maƙale?

Mutane na ta tambaya inda shinkafar nan da Gwamnatin Tarayya ta ce a siyar ga ’yan kasa kan Naira 40,000 take.

NAJERIYA A YAU: A Ina Shinkafar Gwmanatin Tarayya Ta N40,000 Ta Maƙale?

Mutane na ta tambaya inda shinkafar nan da Gwamnatin tarayya ta ce a siyar ga ’yan kasa kan Naira 40,000 take.

Shin ya ake ciki game da shinkafar yayin da wasu gwamnonin jihohi ke cewa har yanzu ba a ba su wannan shinkafar tallafin ba.

Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.

Dmin sauke cikakken shirin, latsa nan