NAJERIYA A YAU: Abin Da Ake So Mutum Ya Roƙa A Daren Lailatul-Ƙadri
Akwai abubuwa na musamman da aka fi son a roƙa a irin wannan dare.
Akwai abubuwa na musamman da aka fi son a roƙa a irin wannan dare.
Yawanci an fi maida hankali a ranakun wutiri daga 25 zuwa 29, duk da yake malamai na ba da shawarar a yi ibada sosai a dukkanin ranakun goman karshe.
- DAGA LARABA: Yadda Sabbin Ma’aurata Ke Morewa A Ramadan
- NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da malamai gameda alamomin gane daren lailatul-ƙadri da abin da aka fi son bawa ya roƙa a ciki.
Domin sauke shirin, latsa nan